iqna

IQNA

IQNA - Ma'aikatar kula da harkokin addinin musulunci da yada farfaganda da jagoranci ta kasar Saudiyya ta raba fiye da kwafin kur'ani mai tsarki 6,000 ga maziyartan da suka halarci bikin baje kolin littafai na kasa da kasa karo na 39 na kasar Tunisia.
Lambar Labari: 3493196    Ranar Watsawa : 2025/05/03

Tehran (IQNA) Kafafen yada labarai sun rawaito cewa kungiyar ta'addanci ta Al-Shabaab ta kai hari a hedikwatar MDD dake kusa da filin tashi da saukar jiragen sama na Mogadishu babban birnin Somaliya inda suka yi artabu da jami'an tsaro.
Lambar Labari: 3487084    Ranar Watsawa : 2022/03/23